CIGABAN DA MASANAANTU DA KASUWANSHI  

Yanada matukar muhimmanci ga rayuwar alumma da Kuma habaka tattalin arziki yanatai Makawa gwamnati. Da akwai hanyoyi guda shida masu matukar muhimmanci

1. Kirkirar aykin yi

2. habaka samfura na cikin gida

3. Karfafa fasaha da kwarewa

4. Habaka fitar da ka [export]

5. Bunkasa kasuwanni na cikin gida

6. habaka hanyoyi mure rayuwa

Wanna sune hanyoyi da zasu habaka masanaantu da kasuwanshi

Wanna su manya manyan hanyoyi bun bunkasa su abube