1. wannan shafin ya kunshi abubuwa masujan hankali kamar samar da maslaha akan rayuwar mutane da shawarwari akan ruwarsu


2 .tunatar da mutane akan abinda yakamace


3. sai kuma sanarda sahihan bayanai da labarai na gaskiya wayan da suka shafi al umma