TAKAI TACENBAYANI AKAN ILIMI
1. MENENE ILIMI. shidai ilimi shine ginshiki na kowace al umma wanda yakesamarda cigaba takowane fanni tafuskar addini al ada gwamnati masarauta sana oin hannu dasauransu
2. AINANE ILIMI YAKEDATASIRI. shidai ilimi yanada tasiri awajenkowa amma yafi tasiri awajen yarakanana da matasa da magidanta sannan tsofaffi
3. MEYASA YAFITASIRI AWAJENMATASA . saboda sune kashin bayan al umma kuma sune manyan gobe
yin ilimi awajen matashi kamar gina goben wasune ku in ance ilimi bawai ananufin dole sai karatun bokoba karatun addini ma ilimine mai zamankanshi haka sana a itama abundogaro dakaine mai matukar tasiri sosai
4. SHAWARA GA MATASA AKAN DOGARODA KAI DA KUMA GUJEWA SHAYESHAYE DA DUK ABINDA ZABADA MATSALA ARAYUWA . dogaro da kai zai baka damar cimma abubuwa masu amfani sannan gujewa miyajun abokai da ire irensu
5 . SHAWARA GA MATASA . kamori kuruciyar kafin girma yacimmaka kamori girmanka kafin tsufa ya cimmaka sannan kamori tsufanka kafin mutuwa tacinmaka zikirin allah mabuwayi da salatim manzan allah da kyautata dabia ya dan uwana matashi wassalam alaikum warah matullahi wa barakayuhu





0 Comments