MASLAHA GAMEDA MAGANGANU DA MALAMAI SUKEYI AKAN TAKALMIN ANNABI YAFI KOWA MUKAMI
farkodai bayam maganganu na malamai masu dunbin yawa na bangarorin kamar malaman tijjaniya da ahlussunna dasauransu
mufara da ahlussunna sunce bahakabaneba takalmin ANNABI MUHAMMAD (S A W) baifikowa darajaba HAKANE KUMA GASKIYANE
nabiyu shine maganar yan tijjaniya da sukace takalmin ANNABI MUHAMMAD(S A W) yafikowa mukami HAKANE KUMA GASKIYANE
ABINKALLO ANAN SHINE MENENE
1.DARAJA
2.MUKAMI
1.DARAJA atakaice itace wata aba wadda ALLAH yakebawa waniabu aduniya ko alahira ko tunkafin halitta
2.MUKAMI atakaice shine wani abu mai waadi wanda mutum yakehawa na wa ni lokaci yasauka
idan kadauki wanan shi dan tijjaniya gaskiya yakefada akan mukamin da takalmi ANNABI yafi kowa mukami saboda yayin da annabi muhammad yaje israi da miiraji yayinda yaje fadar UBANGIJI yayiniyyar cire takal minshi sai UBANGIJI yacemasa yabar takalmin shi wannan shine mukami

0 Comments